Watermelon and mint juice

Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
Kano

#kitchenchallarge lokacin zafi mu yawaita shan kankana domin tana dauke da sinadarai masu karawa jiki lfy

Watermelon and mint juice

#kitchenchallarge lokacin zafi mu yawaita shan kankana domin tana dauke da sinadarai masu karawa jiki lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15minti
2 yawan abinchi
  1. Kankana slice
  2. Mint
  3. 3Lemontsami
  4. Sugar

Umarnin dafa abinci

15minti
  1. 1

    Zaki yanka kankana kicire kwallayen kisa ablender kisa naana,sugar kimarkada kitace.

  2. 2

    Kimatse lemontsami ki hada da ruwan kankana

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nafisat Kitchen
Nafisat Kitchen @nafisatkitchen
rannar
Kano
inasun girki tun ina yarinya nake yin girki
Kara karantawa

Similar Recipes