Stir fry Irish potatoes

Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine) @cook_16558221
Bauchi

Sai an gwada akan San na kwarai

Stir fry Irish potatoes

Sai an gwada akan San na kwarai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Dankalin turawa
  2. Jajjagen kayan miya
  3. Nama
  4. Kayan qanshi
  5. Maggi
  6. Tumatur na leda
  7. mangyada
  8. Albasa yankakke
  9. Koren ataruhu
  10. Jan tattasai yankakke
  11. Koren tattasai

Umarnin dafa abinci

Minti 30mintuna
  1. 1

    Da farko na fere dankali na wanke kasan dake jiki na zuba a tukunya nasaka gishiri na dafa bayan ya nuna na soya shi,na zuba mai a bun suya na watsa yankakken albasa na soya

  2. 2

    Na zuba nama na wankakke na zuba Jan tattasai da Koren taruhu na zuba kayan qamshi na gauraya shi

  3. 3

    Na zuba jajjagen kayan miya,da tumatur na leda na zuba curry da maggi na motsa shi

  4. 4

    Na zuba Koren tattasai, na dauko soyayyen dankali na zuba na gauraya shi ya hade,na bar shi ya dan turara na sauqe shi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima Ibrahim (Albint, s cuisine)
rannar
Bauchi
Cooking is my hubby , which I can't do without
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes