Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki wanke kifinki saf Sai Kira baza yabushe da gishiri Sai kidansoya sama sama.
- 2
Kisa Mai a wuta kadan da Albasa Sai inyasoyu ki jajjaga attarugu da Albasa da chitta da kananfari da tafarnuwa kadan kikara soyashi Sai kisa ruwa kadan yadan tafarfasa. Sai kisa kifinki kirufe yachigaba da dahuwa inyakusa kisa Maggi. Akancjisa da doya ko dankali ko shinkafa fari. Asha ruwa lapiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/14876454




sharhai