Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Daffen Dankali
  3. Daffen Kwai
  4. Ugu
  5. Manja
  6. Attaruhu
  7. Tattasai
  8. Cry fish
  9. Kayan dandano
  10. Kayan kamshi
  11. Sause
  12. Cry fish
  13. Tattasai
  14. Albasa
  15. Garlic
  16. Kayn dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A surfa wake a wanke, a hada da attaruhu da albasa d tattasai d cry fish akai markade

  2. 2

    Bayan an kawo, a xuba dafaffen yankakken Dankali da Kwai, a xuba ugu, da manja, da kayn dandanon kadan azuba and cry fish yanada dandanon ajuya sosai se a kulla leda ko a gwangwani a dafa

  3. 3

    Sausedn xa'a ynka tattasai sirara da albasa, azuba Mai kadn a tukunya, se a juye, a xuba garlic d ginger, se a kawo cry fish a xuba a juya, a xuba Maggi kadn saboda cry fish yanada dandanon shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
T_Cool_Snacks_And_More
T_Cool_Snacks_And_More @tcoolskitchen
rannar
Kano Nigeria Gaida Yan Kusa Opposite Hamabali Store
I love cooking and baking,they were my hobbies since when I was a child, and I like to creat my own recipe's cos mum used to tell me that cooking is creativity,think of your own recipe and u will end up with something good!
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes