Alala da sauce

Alala, Alale ko kuma Moi moi duk abu daya ne abincine na gargajiya mai Dadi🥰😋
#teamyobe
#kanostate
Alala da sauce
Alala, Alale ko kuma Moi moi duk abu daya ne abincine na gargajiya mai Dadi🥰😋
#teamyobe
#kanostate
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki surfa wakenki ki wanke shi tas ki wanke attaruhu, albasa, tattasai ki zuba a kai ki saka garlic a markado miki
- 2
Idan an dawo saiki zuba ruwan dumi kisa mai, manja, farin maggi, salt kadan, onga, maggi ki jujjuya ki taba kadan kiji idan komai yy saiki kukkula a leda har ki gama, saiki saka ruwa kadan a tukunya ki jera su ki daura a wuta ki barshi y nuna
- 3
Zaki zuba ishashshen manja a tukunya kisa ishashshiyar albasa ki soya sama sama saiki zuba jajjagen attaruhu kisa seasoning ki barshi for 3mnts saiki saka green pepper ki barshi na 2mnts shknn done🥰
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai (11)