Alala da miyar dankali

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950

#kanogoldenapron#inason alala a rayuwata sosai bana gajiya da cinta

Alala da miyar dankali

#kanogoldenapron#inason alala a rayuwata sosai bana gajiya da cinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki surfa wakenki ki cire dusar kisa attaru da albasa ki nika sannan kisa manja da dandano da kayan kamshi ki jujjuya ki kulla a leda ki dafa koki sa a gwangwani wanda kke da ra'ayi dai

  2. 2

    Zaki fere dankali ki wanke ki yankashi kanana,ki yanka nama shima kanana kifara tafasa naman sannan kisa dankalin acikin naman su dahu tare

  3. 3

    Sannan ki kankare karas ki yanka ki yanka koren wake ki yanka kisa acikin dankali,ki jajjaga attaru da albasa ki zuba kisa mai kadan sannan kisa sinadarin dandano da kayan kamshi ki rufe kibarshi ya dahu,sai ci,ba lalle saikayi miya ba ita kanta alalanma zaka iya cinta da manja da yaji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
rannar

sharhai

seeyamas Kitchen
seeyamas Kitchen @cook_16217950
Yan uwa kowa yasanni da son alala idan ana taro ma sai an ajiyemin

Similar Recipes