Kayan aiki

  1. 2 cuppelled beans
  2. 1big onion
  3. 2tatase
  4. 2attarugu peper
  5. 1tablespoon crayfish
  6. 2maggi
  7. Oil
  8. Cooked fish

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jika wake ki surfa ki wanke sai kisa a blender kisa albasa, attarugu peper, tatase,

  2. 2

    Crayfish da maggi kiyi blending dinsu sosai sana ki juye ciki bowl kisa oil da dafafe kifi ki hadesu

  3. 3

    Ki samu leda ko silicone cup dinki ki shafa musu oil sana kisa kulu alale dinki ki rufe ki barshi ya turara

  4. 4

    Gashi yanuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes