Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko zaki yanda zaki hada special miyar kubewa

  2. 2

    Zaki zuba mai a cikin pot dinki sannan kizuba zan albasa yadan soyu saiki zuba kayan miyanki acikin man

  3. 3

    Kaman 3 minutes sai ki xuba ruwa yanda zai isheki sannan kisa daddawa da wankaken namanki da crayfish dinki

  4. 4

    Kizuba Magi da gishiri hardan kayan kamshinki,bayan kingama hada komai sai kirufe yai ta nuna

  5. 5

    Sai ki wanke kubewanki kizuba a mazubi mai tsabta sannan kifara gogewa da abin goge kubewa bayan kingama sai kiduba ruwan miyanki inyayi miki yanda kikeso sai ki zuba kufewan aciki yaita nuna

  6. 6

    Zuwa 30 minutes sai ki sauki miyar ki

  7. 7

    Yanda zakiyi tuwonki ki daura ruwa a gas dai dai da yanda kikeso sai ki barshi ya tausa bayan ya tausa sai kiyi talge inya sulalu sai ki tuka dai dai yanda kikeso sai abarshi zuwa 10 minutes asauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aixah's Cuisine
aixah's Cuisine @aixah123
rannar
Zaria/Nigeria
I love cooking, in fact cooking is my dream
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes