Hadin fura n mussamman

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fura
  2. Kindirno (nono)
  3. Suga
  4. Flavor
  5. Gurzajjiyar kwakwa
  6. Ma dara
  7. Ayaba

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wasu daga cikin sinadaran danayi anfani d su

  2. 2

    Dafarko xaki xuba nonon d furar, sugar, madara d vanillah ki dakuma ayaba inkinso a blander ki markadesu.

  3. 3

    Insuka damu seki juye kixuba gurzazziyar kwakwarki kisa a fridge yayi sanyi se sha.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes