Fura da nono

Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
Kano. Ng

Fura da nono abinsha na yan arewacin Nigeria yana da dadi ga kara lpy

Fura da nono

Fura da nono abinsha na yan arewacin Nigeria yana da dadi ga kara lpy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fura
  2. Nono
  3. Sugar
  4. Kwakwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nadama fura tareda Nono nasaka sugar da gurjajjiyar kwakwa. Nasashi a fridge yayi Sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Oum Nihal
Oum Nihal @cook_19099806
rannar
Kano. Ng
inason girki sosai Kuma akodayaushe inason naga nakoyi wani sabon Abu gameda girki.
Kara karantawa

Similar Recipes