Kayan aiki

2hrs
2 yawan abinchi
  1. 2 cupsFlour
  2. 2 tbsSugar
  3. Butter ⅓simas
  4. 2 cupsMan gyada
  5. 1 tbsYeast

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Kisa flour sugar da yeast ki juya sekisa butter

  2. 2

    Se ki kwaba da ruwa ki bashi ya tashi se ki bar man gyada yayi zafi seki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

Similar Recipes