Kayan aiki

2hrs
5 yawan abinchi
  1. 3 cupsflour
  2. 1 cupsugar
  3. 2butter
  4. 5eggs
  5. Icing sugar 1pack
  6. 1 tbsof baking powder
  7. Half tbs of flavour

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Ki zuba butter dinki kiyi ta juyawa hatta narke se ki zuba sugar shima ki juya

  2. 2

    Se ki fasa kwai a wata rubber ki kada ki juye a chiki ki ta mixing dinshi se kisa flour da baking powder da sugar kiyi ta juyawa

  3. 3

    Se ki shafa butter a pan kisa ki gasa ya gasu se ki barshi ya huche

  4. 4

    Kisa butter ki juya da icing se kisa colour kiyi decorating din cake dinki dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
miss leeyarh
miss leeyarh @missleeyarh
rannar

Similar Recipes