Tura

Kayan aiki

  1. 1.shinkafa
  2. 2.karas
  3. 3.mai
  4. 4.koren tattasai
  5. 5.green peas
  6. 6.green beans
  7. 7.magi
  8. 8.curry
  9. 9.attarugu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki fara tafasa shinkafar ki tare da grean peas kuma kartayi laushi sosai sannan sai ki ajiyeta gefe sai ki yanka karas green bean koren tattasai sannan ki dora manki a wuta kisaka su karas dinki

  2. 2

    Sai ki jajjaga attarugunki kadan kisaka amma ba dole bane sannan sai kiyata soyasu har su danyi laushi kadan sanann kisaka shinkafar ki magi curry kiyita soyawa har tayi sannan ki rufeta ta turara koda na mint daya ne sanna ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Nuruddeen kitchen
Mrs Nuruddeen kitchen @cookN67669474
rannar

Similar Recipes