Kayan aiki

45mint
  1. Zogale (moringa)
  2. Nama
  3. Kayan miya
  4. Danyar gyada
  5. Manja
  6. Maggi
  7. Spices

Umarnin dafa abinci

45mint
  1. 1

    Zaki tafasa nama da Maggi gishiri spices sai ki gyara kayan Miya kiyi blending idan Naman ya dahu sai ki jiye sai ki zuba Mai ki soya Naman idan yayi sai ki zuba kayan Miya ki sa Maggi gishiri sai ki rufe

  2. 2

    Idan ya soyu sai ki dauko gyardar ki dakika gyara Kika daka tayi laushi ki zuba aciki idan yayi kamar5mint sai ki zuba ruwa yadda zai Isa miyarki ki rufe yayi Kamar 10 sai ki zuba zogale kisa spices ki rufe idan tayi sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
bilkisu Rabiu Ado
bilkisu Rabiu Ado @cook_20896228
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes