Miyar kubewa busasshiya

Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
kano

Masha Allah

Miyar kubewa busasshiya

Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dakakkiyar kubewa
  2. Manja/man gyada
  3. Dakakken wake
  4. Dakakkiyar daddawa
  5. Me dandano
  6. Karafish
  7. Attruhu dakakke
  8. Kanwa
  9. Nama da ruwan nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki zuba mai bayan yayi zafi ki zuba kayan miya da karafish da daddawa da wake su dahu sosai

  2. 2

    Ki zuba ruwan nama tare da naman

  3. 3

    Asa me dandano

  4. 4

    A daidaita ruwan miyar ya dahu yadda ya kamata

  5. 5

    Idan yayi sai ki kada kubewarki yadda kike son kaurinta

  6. 6

    A zuba ruwan kanwa kadan sbd zai taimaka wajen sa miyar tayi laushi

  7. 7

    Zaki iya saka man shanu ko kakide d yajin daddawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
rannar
kano

Similar Recipes