Karas Smoothie

Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
Kano

#Staysafe
Wann lokacin zafin Abu Mai sanyi yanada Dadi Wann abinkuma ga saukin yi

Karas Smoothie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#Staysafe
Wann lokacin zafin Abu Mai sanyi yanada Dadi Wann abinkuma ga saukin yi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2Karass manya
  2. Madara ta gari
  3. Sugar
  4. Flavour in kinaso

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki kikankare karas ki wanke ki goga ki zuba a blander ki zuba Madara da sugar ki markada ki juye a container ki saka a friji

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes