Kayan aiki

  1. Kohi uku na semovita
  2. Kohi daya na sukari
  3. Madara gari
  4. Rabin kohi na mai ko narkakkiyar bota
  5. Rabin kodi na ruwa
  6. Flavor

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da darko kisa sukari ki a turmi ki daka ya Zama gari.

  2. 2

    Sai ki samu kwano mai kyau ki zuba semovita kisa sukari kisa madara ki motse, ki ki zuba mai ki motse ki sa ruwa da flavor ki motse. Zaki ganshi be game jiki to haka ake so.

  3. 3

    Sai ki samu qaramin ludayi ko cokali ko wani abu ki rinqa debo kwabin ki ki danna sai ki cire kina jerawa a farantin gashi Amma ki shinfida ma farantin paper sannan ki jera sai ki yayyafa ruwa akai ki sa ridi idan kinaso sai ki gasa na mintuna 10.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Walies Cuisine
Walies Cuisine @ummuwalie
rannar
Sokoto
Ummu wali by name, I love creating new recipes and cooking is bae***😍
Kara karantawa

sharhai (4)

Similar Recipes