Kayan aiki

  1. Semovita daidai buqata
  2. Ruwa
  3. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu kwano ki debi semo din ki xuba yadda kikeso ki xuba ruwa kiyi rude ki aje agefe

  2. 2

    Ki dora ruwa a tukunya ki sa mai kadan ki rufe y tafasa, inya tafaso ki juye wannan semo dakika sawa ruwa ki ta juyawa har sai kinga bai yi gudaje b sai ki rufe yai ta dawuwa..inyadawu... sai a sauke a tuka ana yi ana xuba garin semo haryai taurin d kikeso sai ki rufe ki mayar kan wuta ki rage wuta ya kara dawuwa in yayi a sauke a kuma tukawa sai a kwashe a leda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
aisha muhammad garba
aisha muhammad garba @oumsuhailadelicacies
rannar
A dental therapist, Baker and lots
Kara karantawa

Similar Recipes