Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Alala
  2. 2Wake kofi
  3. 3Tattasai
  4. 5Tarugu
  5. 2Albasa
  6. 5Maggi
  7. Crayfish
  8. 1Onga ja
  9. cokaliCurry rabin
  10. 1Kwai
  11. Leda
  12. Mai 1/4 kofi
  13. Sauce din kifi
  14. Kifi soyayye(nayi amfani da karfasa)
  15. 5Tattasai
  16. 3Tarugu
  17. 2Albasa
  18. 1Tumatur
  19. cokaliCurry rabin
  20. Thyme kadan
  21. Citta
  22. Tafarnuwa
  23. Mai cokali 5

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Nayi surfa wakena,na wankeshi na rege.

  2. 2

    Na gyara kayan miya na na saka aciki na markada, yay laushi sosai.

  3. 3
  4. 4

    Sai na juye a wuri na saka,kayan magi na, crayfish,na yanka albasa na saka aciki,sai na fasa kwai,na kada na juye a ciki,sai na juya y hade ko'ina.
    Sai na saka mai aciki

  5. 5

    Sai na kulla a leda.na zuba ruwa a pot,na saka aciki na dafa Alala ta

  6. 6

    Zamuje ga sauce din mu.

  7. 7

    Na gayara kayan miyana, nayi amfani da grater nayi grating tarugu da tattasai da albasa 1.
    Na yanka yanka tumatur dina da dayar albasa.

  8. 8

    Na aza pot a wuta.na saka mai,na saka citta da tafarnuwa dana daka,na saka thyme,sai na zuba Albasa dana yanka y dan sulala..

  9. 9

    Sai na zuba kayan danayi grating,na saka tumatur na juya,na saka curry da kayan magi na,sai na barsu su soyu na minti 3

  10. 10

    Sai na gyara kifi na na cire masa kaya,na saka aciki na juya,na bashi minti 2 sai na sauke.

  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muh'd bello
Fatima muh'd bello @bakerstreat
rannar
Sokoto
cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes