Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

awa1mintuna
5 yawan abinchi

Umarnin dafa abinci

awa1mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara wake ki dorasa a wuta yaita dahuwa Idan yayi laushi ki wanke shinkafa ki zuba

  2. 2

    Idan tafara dahuwa ki taceta ki wanke ki maidata wuta kisa gishiri kibarta ta karasa dahuwa

  3. 3

    Idan tadahu ki sauke

  4. 4

    Kidauko kayan miyanki kisa mai ki soyasu kisa sinadarin dandano da gishiri ki soya idan ta soyu ki sauke aci da shinkafa da waken

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mina's kitchens
mina's kitchens @cook_18908852
rannar

sharhai

Similar Recipes