Dambun shinkafa 2

Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
Kano

Munyi marmarin sa shi ne nayi mana shi.Alhamdulillah yayi dadi.gashi nayi amfani da danyan zogale abin ba'a magana

Dambun shinkafa 2

Munyi marmarin sa shi ne nayi mana shi.Alhamdulillah yayi dadi.gashi nayi amfani da danyan zogale abin ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

4 yawan abinchi
  1. Tsakin shinkafa
  2. Jajjagaggen attarugu da albasa
  3. Danyan zogale
  4. Sinadarin dandano da gishiri
  5. Nama
  6. Mai
  7. Kayan kanshi da curry
  8. Danyar gyada

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kusan iri daya ne da wancan Amma ga abinda ya banbanta su

  2. 2

    Na tafasa nama na yankashi kanana sannan na soya shi to Dana zo hada dambun nayi amfani da wannan man da na soya nama.hakan ya bawa dambuna wani taste na daban.se kuma na saka danyan zogale. gaskiya dambun da danyan zogale yafi dadi sosai

  3. 3

    Ku jarraba ku gani😋😋😋

hade girke girke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Aayan
Ummu Aayan @Sadiyanahajakitchen
rannar
Kano

Similar Recipes