Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa, kofi uku
  2. Wake kofi daya
  3. 1/4 kofinRuwan kanwa
  4. Kayan Miya
  5. Mai
  6. Kayan kamshi da dandano
  7. Soyayyen nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dora ruwa akan wuta ki zuba wake da ruwan kanwa

  2. 2

    Idan waken ya fara laushi sai ki zuba shinkafan har sai ta tsotse

  3. 3

    Ki kara dora wata tukunyar akan wuta ki sa mai ki soyashi da albasa in yai xafi sai ki zuba nikakken kayan Miya da soyayyen nama da kayan kamshi da dandano ki barshi har sai ya soyu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Tastes By Tatas.
Tastes By Tatas. @cook_14217106
rannar
Bauchi
cooking is in me
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes