Zabado na mango

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan yogut ne Mai gamsawar Wanda Zaki hada agida domin lyali

Zabado na mango

Wannan yogut ne Mai gamsawar Wanda Zaki hada agida domin lyali

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

15mins
2-4 yawan abinc
  1. Mango 🥭🥭 guda biyu
  2. gwangwaniSugar Rabin
  3. Madara tagari gwangwani guda
  4. Yogut ko litar guda
  5. Flavor chokali guda na mango

Umarnin dafa abinci

15mins
  1. 1

    Dafarko Zaki yanka mango dinki Wanda kika wanke kikasa freezer yayi kankara,

  2. 2

    Kisa blandar da sugar ko Zuma da kurkum kadan da madara da flavor ki markada

  3. 3

    Idan Kuma Bakisa mungo dinba Zi Kiya makadashi ahaka,

  4. 4

    Sannan kisa wannan yogut din ki sake markadawa hade jikinsa,ki kara kankara ko kisa frege yayi sanyi

  5. 5

    Sannan kisamu kufi na glass 🥂🍷 kixiba asha lafiya

  6. 6

    Allah ya amintar da hannayenmu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes