Mango juice

Safiyya sabo abubakar
Safiyya sabo abubakar @Safsy
Kano

Yana da dadi ga saukin sarrafawa

Mango juice

Yana da dadi ga saukin sarrafawa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mnnt
2 yawan abinchi
  1. Mangwaro
  2. Suger
  3. Kankara

Umarnin dafa abinci

30 mnnt
  1. 1

    Da farko zaki fereye mangwaro ranki sai ki yay yanka shi

  2. 2

    Sai ki Sami blender kiyi blendern nashi ki Sami mazubi Mai kyau ki tace Shi sai zuba suger

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Safiyya sabo abubakar
rannar
Kano
Baking and Cooking is my hobby
Kara karantawa

sharhai (3)

Yusnah
Yusnah @yusnah
Kwana nawa yake kafin ya lalace

Similar Recipes