Strawberry smoothie

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Godiya ga ADMIN aunty Ayshat Adamawa, inada strawberry naketa tunani mai zanyi dashi gudu kada ya lalace shine nagan wana recipe din nata

Strawberry smoothie

Godiya ga ADMIN aunty Ayshat Adamawa, inada strawberry naketa tunani mai zanyi dashi gudu kada ya lalace shine nagan wana recipe din nata

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Strawberry
  2. Yoghurt
  3. Milk
  4. Honey

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke strawberry kisa a blender kisa yoghurt, milk, honey kiyi blending

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes