Bread in alkama

Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
Yobe Damaturu

Yayi Dadi wlh sosai harwani cake cake zakajinkake chi... Kujarraba

Tura

Kayan aiki

hr 3mintuna
2 yawan abinchi
  1. Cupbiyu na alkama
  2. Yeast teaspoon
  3. Suger spoon biyu
  4. Madara spoon hudu
  5. Gishiri kadan
  6. Kwai daya

Umarnin dafa abinci

hr 3mintuna
  1. 1

    Ki zuba Madara da yeast a cup sai kisa ruwan dumi yataso sannan sauran azuba achikin kwano adama... Ayita bugashi ana shapa butter ahanu anata hadeshi har sai kinyi kaman na minti 13 sannan kirufesa agu me dumi yatsahi

  2. 2

    Inyatashi sannan kisake dannasan sai ki gutsira ki budeshi sannan ki nade nadin taburma saiki lankwasa yafi tashi me kyaw sannan sai ki sake barinsa yatashi sai asa a aoven agasa a medium heat..

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mom Nash Kitchen
Mom Nash Kitchen @cook_momnash33
rannar
Yobe Damaturu
I love baking and cookingI always Do it myself
Kara karantawa

sharhai (6)

Similar Recipes