Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliya 1
  2. Ruwa
  3. Gishiri
  4. Manja chokali 3
  5. Yaji chokali 1
  6. Maggi 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Dora ruwa atukunya kisa gishiri kadan ki rufe ki barshi y tafasa

  2. 2

    Saiki zuba taliyarki ki jujjuyata har sai tayi wara wara karta hade da yar uwata

  3. 3

    Saiki rufe ki barta ta nuna saiki tace kisa maggi, manja, yaji sai aci

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshatbakery
Ayshatbakery @Ayshatbakery
rannar

sharhai

Similar Recipes