Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hrs
20 yawan abinch
  1. 1Gasashshen Naman rago
  2. Ginger and garlic paste
  3. Maggi
  4. Man suya

Umarnin dafa abinci

2hrs
  1. 1

    Da farko Zaki Fara yanka namanki girman yadda kikeso Sai ki zuba ginger da garlic paste ki Bari Sai yayi 30mins(nayi haka ne saboda nama Na ya Fara chanja kamshi sanadin rashin wuta)

  2. 2

    Sai ki barbada Mai Maggi ki zuba Mai a frying pan ki Fara suya

  3. 3

    Ki barshi a cikin man kinayi kina motsawa Har ya soyu sosai sai ki kwashe

  4. 4

    Kina iya barbada mishi hadadden yaji ki motse,nidai bancin yaji shiyasa ban sa ba. Aci Dadi lafi

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Nusaiba Sani
Nusaiba Sani @momtwins02
rannar
I'm a daughter, housewife and a mother. Cooking is my hobby.
Kara karantawa

Similar Recipes