Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

minti ashiri
mutum biyu
  1. Tsakin masara cup biyu
  2. Gishiri
  3. Manja chokali daya
  4. Yaji
  5. Albasa guda daya
  6. Tumatur

Umarnin dafa abinci

minti ashiri
  1. 1

    Dafarko zaka samu tukuyar ka mai tsafta

  2. 2

    Sai zuba ruwan ka dai dai da yadda zakai

  3. 3

    Sannan sai ka daura akan wuta idan ya tafasa

  4. 4

    Sai ka wanke tsakin ka kazuba sannan ka kawo gishirinka ka zu ba

  5. 5

    Sai ka rufe tukunyar ka,bayan ya dahu sai ka sauke kazuba afaanti kasaka ai dayaji dasu albasa

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Rabiatu sabi'u
rannar

sharhai (2)

Similar Recipes