Kayan aiki

  1. 1 kgnama rago
  2. 1tatase
  3. 1onion
  4. 4attarugu peper
  5. 8garlic
  6. 1ginger
  7. 1tablespoon curry and thyme
  8. 1tablespoon black pepper
  9. 2maggi
  10. 2tablespoons oil
  11. 1/2green and yellow bell peppers

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko nayi grated onion,tatase,attarugu,ginger da garlic sai nasa curry, thyme, black pepper powder, maggi da oil na hadesu

  2. 2

    Sai na dawko nama na shafeshi da wana hadi nasa a fridge ma 1h

  3. 3

    After 1h sai nasa nama aciki tukuya na dora kan wuta na barshi ya nuna ya tsane ruwa sai nasa aciki abun gashi

  4. 4

    NASA a oven na gasa

  5. 5

    Tukuya dana dafa nama sai na yanka onion, yellow and green peper na zuba aciki na soya sama sama

  6. 6

    Sai na dawko nama na zuba hadi a kanshi

  7. 7

    Gashi yayi dadi sosai musaman kina yanko nama kina hadawa da sauce din so delicious 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai (11)

Maryam Harande
Maryam Harande @harandemaryam
Awwwwnnn 💃🏻, thank you dear Allah ya saka da alkhairi ya bar zumunci, sai nazo cin nama bcs da gani zaiyi dadi😋😅

Similar Recipes