Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman rago
  2. Naman rago
  3. Kayan kamshi
  4. Kayan kamshi
  5. Maggie & salt
  6. Maggie & salt
  7. Tafarnuwa
  8. Tafarnuwa
  9. Mai
  10. Mai
  11. Jan yaji
  12. Jan yaji
  13. Albasa
  14. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na gyara nama sosai na wankeshi yanda yakamata sai nasa a tukunya nasa kayan kamshi trd su maggi d tafarnuwa d albasa sai na Dora akan wuta

  2. 2

    Bayan naman yatafaso sai nasa yaji najuya nasake rufeshi, bayan naman yayi sainasa mai acikin gasko najuye naman nafara soyawa,

  3. 3

    Bayan naman yadauko soyuwa sai nasake sa tafarnuwa Dan inasan kamshinta yafito sosai sai nacigaba d soyawa har yayi yanda nake bukata

  4. 4

    Gashinan bayan nagama soyawa

  5. 5

    Zaki iyayinsa lkcn buda baki ba kullum ayitacin mai romoba ko farfesu, kinga Wanda amarmarce za'acishi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Baby hadejia
Baby hadejia @cook_17645406
rannar
Hadejia

Similar Recipes