Shayi mai lemon tsami

SIU @cook_16746472
Ina sin shayi sosai,bana gajiya da shi,zan it's sha da rana ko da safe ko da daddare
Shayi mai lemon tsami
Ina sin shayi sosai,bana gajiya da shi,zan it's sha da rana ko da safe ko da daddare
Umarnin dafa abinci
- 1
A tafasa ruwa da ganyen shayi da sukari da lemon tsami,idan ya tafasa a cire ganyen shayin a shayi.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Shayin mura
Idan kina fama da mura ko ciwon makogaro ko duk wani nauin sanyi zakiyi wan nan hadin shayi minti kadan zakimu sauki yara na sha manya na sha me ciki na sha kowa da kowa na iya sha. Abinda nafiso game da wan nan shayin shine kamshinsa🤩😋 khamz pastries _n _more -
Baqin Shayi Mai Kayan Qanshi☕
Wannan shayi yana da matuqar amfani ga lafia, bare ma mutum na mura ko tari ko kuma zazzabi zai ji dadin jikin sa idan ya shaa. Ummu Sulaymah -
Lemon cucumber da lemon tsami
#bestof2019. Abinshane mai dadi ana iya samasa na'a na'a amma ni bansaka ba saboda bansameta alokacin da nake bukatarta ba amma hakan ma yayi matukar dadi. Meenat Kitchen -
-
-
Lemon kankana da lemon bawo
#lemuKayan marmari nada mutukar amfani a jikin dan Adam musamman kankana,iyalina suna jin dadi idan inamusu lemo na kayan marmari shiyasa bana gazawa wajen yi domin yana kara lfy zhalphart kitchen -
Red jinjaring lemon
A gaskiya wannan lemon yanada matukar dadi sosai da sosai barinma kashashi da sanyinsa Maryam Riruw@i -
Lemon danyar citta da lemon tsami
Ina fama da tumbi shiyasa nake hada wannan lemon nake sha domin yadan rage mun. #lemu Tata sisters -
Lemon cocumber d lemon tsami
A wannan lokacin d muke n xafi wannan Lemo da matukar sanya nishadi musamman in ya dau sanyi mumeena’s kitchen -
-
-
Shayi mai qara lahiya
Garin yayi Sanyi saboda ruwa da akayi, wannan shayi shi zai dimama jiki kuma ya qara lahiya ajiki. Ina gayyatar @jaafar Walies Cuisine -
-
Nigerian Bun's With Lemon Zest🤗
Ina son bun's sosai bana manta yarinta indai na ganshi sai an saya min😂hakan yasa na gwada yin shi a gida don jin dadin iyali nah. Alhamdulillah yayi kyau kuma yayi yanda nake so🤗#Jigawastate Ummu Sulaymah -
Charbin malam
#alawa charbin malam daya ne daga alawowin gargaji Wanda aka sani tun zamanin daa INA son shi bana gajiya dashi💯😍 Sumieaskar -
-
-
-
Chin chin
A gaskiya ina matukar son chin chin naci shi d safe n hada shi d shayi ko m d rana n hada d lemo mumeena’s kitchen -
-
-
-
Soyayyar shinkafa da dankali
ina matukar kaunar shinkafa shi yasa bana gajiya da ita M's Treat And Confectionery -
-
Spicy tea
hadin wqnnan shayi hadi ne mai kara lfy don yana maganin hawan jini,ciwon suga da sauran su,yana kuma wartsakkar da gajiya ga kuma dadi a baki.Ba zaka san tym din da zaka shanye flask daya na wannan tea din bamama's ktchn
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8372498
sharhai