Cous cous d wake da miyar dankali

Naje gidan yayata Muna Hira tk cemin nikam zee kin taba hada cous cous da wake nace Mata a'a tace toh ki gwada nace an gama ai Kam xn gwada . subhanallah abun ba'a cewa komae 😋
Umarnin dafa abinci
- 1
Na fara dafa wake na n Dora ruwa yy xafi n gyara wakena n wanke shi n zuba nasa gishiri d sugar
- 2
N jika kanwa t kwanta n xuba ruwan n rufe n barshi y dahu sosae byn y dahu n tace n ajiye gefe daya
- 3
Dan zuba ruwa na faraye dankali na n yanka n wanke n xuba n barshi y dahu sae nasa kyn dandano na gyara kifina n xuba
- 4
Sae nayi grating kyn miyata n yanka albasa n xuba a tukunya nasa Mai n barsu suka soyu sae n
- 5
N yanka carrot da green beans n wanke n zuba nasa curry d spices n juya sosae n barta t nuna
- 6
Sae n Dora ruwa kdn a tukunya y tafasa nasa Mai nasa curry nasa Maggi n juya sae n kawo cous cous Dina n xuba
- 7
Ina juyawa har n gama xubawa sae n rufe n rage wutar minti kadan n bude n juya sosae n sauke
- 8
Shikenan sae nazo n hada coleslaw dina naci dashi
- 9
Abinci y kammala
- 10
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
Cous cous da miyar dankali
Ina son cous cous sosae shiyasa da oga yace xae Yi bako na musu shi Kuma sunji dadinsa sosae sunyi d yawa😋 Zee's Kitchen -
-
Jallop cous cous
Gsky ina son cous cous ko d miya ko jallop Amma bn taba yin cous cous b tare d ganye b sbd na kawata abinci na ga Kuma lafiya ajiki Zee's Kitchen -
-
Cous cous da wake da miyan alayyahu
Ban cika son cous cous ba amma duk randa nayi shi da wake da miyan ganye na kan ci sosai saboda akwai dadi #1post1hope Fiddausi Yusuf -
Cous cous da Miya tare d hadin salad
Gsky Ina son couscous musamman n hada shi d ganye #couscous Zee's Kitchen -
Jallop din cous cous me kayan lambu
Cous cous baya son ruwa kuma yn d bukatar yaji Mai sosae Zee's Kitchen -
Tuwon cous cous da miyar kuka
Na rasa mai zan dafa gashi bana cin cous cous kawai sai nace bari nayi tuwon shi naji ko zai yi dadi. Hmmm ai bansan lokacin da na cinye ba. Ummu Sumy MOha -
Miyar wake mai kifi
Yara na suna matukar son miyar wake mai kifi,musamman idan na hada masu da farar shinkafa. Zainab Salisu -
Vegetables Side dish
Shifa wannan side dish din duniya ne, ke dai gwada ki gani, Maryaama tace in kin iya kin huta sai dai ki tashi ki girka ☺️ teezah's kitchen -
-
-
Miyar gyada da ganyen ugu
Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋 Fatima Ahmad(Mmn Adam) -
-
Cous cous da miyar kwai
Idan ka turara cous cous yafi dadi sanan kuma idan kayi amfani da maggi ma haka yana dadi sosai @Rahma Barde -
-
-
-
Taliya d miyar tankwa
Ba'a sa ruwa a miyar kuma tana d dadi ga saukin yibina son tankwa sosae Zee's Kitchen -
Tuwon shinkafa miyar wake
Miyar wake akwai dadi sosai musamman idan kin hada da tuwo ko biski Meenat Kitchen -
-
Miyar wake da alyyaho 🍽
Na dade ina so nayi miyar wake ban samu nayi ba. Sai da wannan challenge din yazo na (mu sarrafa wake hutun nan)sai na samu damar yi😊🙏 Alhamdulillah! Zainab’s kitchen❤️ -
Farar taliya da wake da miya
Girkin nan yayi dadi sosai kuma an yaba sosai.gashi ma sauri amma yayi dadi kam.. Ummu HIBBAAN🍝🍓🍉🍇🍌🍜 -
-
-
-
Carrot sauce
Ko da yaushe Muna son mu canza dandanun bakin mu ta hanyar Saraffa abinci shiyasa nace bari nayi wannan sauce naci da Awara a maimakon mai da yaji Khady’s kitchen -
-
-
sharhai (2)
kuma ga bayani dalla dalla