Gurasa

Zee's Kitchen
Zee's Kitchen @z1212
Kano State

N tashi d safe n rasa me xanyi Mana n breakfast kawae n yanke shawarar Bari nayi gurasa bandasho

Gurasa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

N tashi d safe n rasa me xanyi Mana n breakfast kawae n yanke shawarar Bari nayi gurasa bandasho

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3 cupsFlour
  2. Yeast 1 tablespoon
  3. Sugar 1 spoon
  4. Salt 1/2 teaspoon
  5. Ruwan dumi
  6. ruwan kanwa
  7. Mai
  8. Kuli kuli
  9. Albasa
  10. Koren tattasae
  11. maggi
  12. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada dry ingredients Dina n juya n kawo ruwan dumi n xuba n kwaba kmr kwabin fanke n barshi y tashi

  2. 2

    Byn y tashi sae n jika ungurnu n Dora non stick pan akan wuta yy zafi sae na yayyafa ruwan kanwar Nan n kawo kwabin n xuba akan kaskon n fadaka shi kuma d Dan tudu hk sae n rufe

  3. 3

    Byn Yan mintuna sae n bude n juya kasan sae n sake rufewa

  4. 4

    Hk nayi tayi har n gama Dana Gama n yayyanka nasa kuli kuli da yaji nasa Mai n yanka albasa da koren tattasae n juya sosae.

  5. 5

    Gurasa bandasho t kammala

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zee's Kitchen
rannar
Kano State
Ina son girki fiye d komae a aikin gida
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes