Wainar flour

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour cup 2
  2. Manja
  3. Kwai 3
  4. Cabbage madadaici
  5. Attarugu 3
  6. Albasa 2
  7. Ajinomoto
  8. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kwaba fulawa da ruwa sai ki zuba jajjagaggen tarugu da yankakkiyar albasa da Ajinomoto,gishiri zaki iya sa corri idan kina bukata sai ki fasa kwai

  2. 2

    Ki zuba ki motse ki sami pan din ki mai tsafta ki dora a wuta ki zuba manja idan yy zafi

  3. 3

    Sai ki zuba kullun fulawar ki bar shi ya soyu sai ki juya dayan gefen shike nan ki saka yaji da cabbage da cucumber kici abin ki😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Oum Adeel
Oum Adeel @aminababangida
rannar

sharhai

Similar Recipes