Dafa dukan shinkafa mai sauki

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

#nazabiinyigirki ina matukar son girki arayuwata sbd shike wakiltata aduk lokacinda nake cikin bacin rai ko damuwa

Dafa dukan shinkafa mai sauki

#nazabiinyigirki ina matukar son girki arayuwata sbd shike wakiltata aduk lokacinda nake cikin bacin rai ko damuwa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa kofi 2
  2. Karas 4
  3. Maggi
  4. kayan dandano na girki
  5. Mai
  6. Albasa 1
  7. Ruwa
  8. Attarugu 5
  9. tafarnuwaCitta da

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakitafasa shinkafarki kitsaneta aruwan ki ajiye agefe sai kidsura tukunya kisa mai idan yayi zafi kizuba albasa idan yafara soyuwa sai kizuba dakakken citta da tafarnuwa kidan jujjuya

  2. 2

    Sai kidauko dakakken attarugu kizuba sannan kisa ruwa daidan yanda zaidafa miki shinkafarki sai kizuba maggi dasauran sinadaran sai kirufe yatafasa

  3. 3

    Bayan yatafasa sai kizuba shinkafar kijujjuya sai kibarta idan takusan dahuwa sai kizuba karas dinki da kikariga da kika kankare bayan kika wanke kika yankata kanana

  4. 4

    Bayan kinxuba karas sai kidan juyashi a hankali sbd karas din yashiga ko ina sai kirage wuta kibarshi takarasa dahuwa sai kisauke

  5. 5

    Zaki iya hadashi da duk irin souse dinda kikeso kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai (3)

Similar Recipes