Watermelon and cucumber drink

Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh

Kwana biyu bamuyi typing ba 😄wannan drink din nadade da yinshi kuma inayawan yinshi cox ga Dadi ga lfy

Watermelon and cucumber drink

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Kwana biyu bamuyi typing ba 😄wannan drink din nadade da yinshi kuma inayawan yinshi cox ga Dadi ga lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mmt
dayawa
  1. Watermelon daya
  2. Cucumber biyu
  3. Sugar
  4. Madara (optional)
  5. Kankara

Umarnin dafa abinci

30mmt
  1. 1

    Zaki fere kankana kiciri mata diya kiyanka kixuba a blender kiyanka cucumber Zaki iya fere bayan Amma ni bana fere shi cox yanada amfani

  2. 2

    Kiyi blending nasu saiki tace kisa sugar da kankara ko kisa a frig yayi sanyi idan zakisha saiki sa Madara inkina da ita inkuma bakida ita a haka ma Zaki iya Shan abunki akwai dadi 😋

  3. 3

    Zyeee m@l@mi's kitchen

    S@NW@ ADON M@T@ GROUP

    Dan girman Allah kada ayimin editing 🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zyeee Malami
Zyeee Malami @momSarahh
rannar
Ni chef 👩‍🍳 ce idan akace kitchen toh banagajiya da girki ina kaunar naga ina sarrafa flour da girki na gargajiya sosai 💃girki shine abunda bana gajiyawa dashi
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes