Cucumber and mint leaves juice

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#Ramadansadaka
Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi

Cucumber and mint leaves juice

#Ramadansadaka
Wannan juice Yana da dadi musamman kayi iftar dashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. 1Cucumber
  2. Citta danya
  3. Ganyen na'a na'a
  4. 2Lemon tsami
  5. Sukari
  6. Kankara ko ruwan sanyi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke cucumber ki yankata kisa a blender ki wanke naa naa ki zuba ki fere citta ki yankata ki zuba ki markade su.

  2. 2

    Ki tace ki matsa lemon tsami ki saka sugar ki zuba kankara.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

Similar Recipes