Boli - Gassasar Agada da Sauce

Jamila Ibrahim Tunau
Jamila Ibrahim Tunau @Jamitunau
Sokoto State

In 1993 lokachin da muka gama JSCE munje lagos hutu nida Anty Hauwau da Amina
Duk marece idan mun fito yawo zamu gan bole ko ina mata na gashi kaman yadda ake gasa Masara anan arewa ran da na fara ci naji dafin ta sosai
To kwanan baya nabi ta wurin mechanics a J- Alen kwasam se ga wata mata na sayarwa ay dole na saye yara suka ci kuma duk sunji dadin shi se yau fatima tayi mana a gida ku gwada ku bani labari 🤗

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Awa 1mintuna
4 yawan abinchi
  1. 4Agada plantain
  2. Gishiri
  3. Sauce
  4. 20Tarugu
  5. 1Albasa
  6. Tafarnuwa5
  7. Manja
  8. 3Maggi

Umarnin dafa abinci

Awa 1mintuna
  1. 1

    Zaki bare plantain ki saka a chikin oven ko ki gasa bisa garwashi kina yi kina juyawa

  2. 2

    Sannan ki niqa tarugu albasa tafarnuwa ki aza manja bisa wuta in ya yi zafi ki zuba kayan miyarki

  3. 3

    Kisa maggi kiyi ta motsawa har ya soyu ki kwashe
    Har na tuna da zaman mu lagos. 😅

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jamila Ibrahim Tunau
rannar
Sokoto State
The kitchen is my comfort zone.
Kara karantawa

Similar Recipes