Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki cire bayan agadar sai ki yanka shi yanda zaki soya sai ki sa mishi gishiri ki soya mai yayi zafi saiki sa agadar kina joyashi lkc lkc har saiyayi jaa kumar yanda yke a hoton
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Soyayyar agada d fasassan kwai (Plantain with scramble egg)
Gadadi gashi yana d kosar wa aisha muhammad garba -
-
Boli - Gassasar Agada da Sauce
In 1993 lokachin da muka gama JSCE munje lagos hutu nida Anty Hauwau da AminaDuk marece idan mun fito yawo zamu gan bole ko ina mata na gashi kaman yadda ake gasa Masara anan arewa ran da na fara ci naji dafin ta sosaiTo kwanan baya nabi ta wurin mechanics a J- Alen kwasam se ga wata mata na sayarwa ay dole na saye yara suka ci kuma duk sunji dadin shi se yau fatima tayi mana a gida ku gwada ku bani labari 🤗 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Gasasshiyar agada da gasasshen dankali
Wannan Hadi da dadi sannan Yana Kara lfy sbd bbu Mai a tare dashi. Afrah's kitchen -
-
Kosan agada
#teamtrees ina matukar kaunar agada shiyasa a kullum nake neman hanyar sarrafata Feedies Kitchen -
-
-
Kosan agada
Yarana suna son agada sosai shiyasa nake sarrafata kalakala tayanda zankara burgesu#1post1hope TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
Masar agada(plantain masa)
I have overripe plantains so I just decide to take one and make this recipe Ummu Aayan -
-
-
-
-
-
Soyayyar fara
Mafiyawancin hausawa suna cin fara,km fara tanada dadi sosai musamman kanboli. Ina matukar murna da hausa cookpad Samira Abubakar
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/7994746
sharhai