Tura

Kayan aiki

2 hours
10 people
  1. Shinkafan tuwo,
  2. yis,
  3. sugar,
  4. flour
  5. salt,
  6. no-no,
  7. mangyada na suya
  8. 100ml

Umarnin dafa abinci

2 hours
  1. 1

    Zaki samu shinkafan tuwan ki, Kamar mudu daya wato gwangwani 8 ki gyara ki wanke shi saf ya jika, in yajika sosai kika taba kikaji yayi laushi,

  2. 2

    Sai ki aibi gwangwani 7 Dan flour wanki gwangwani 1 kihada da yis shi kuma gwangwani 1da kika rage cikin mudu shi xakidafa yaxamai miki kulli sai ki hada albasa akai markade markade.

  3. 3

    Sai ki dan kara ruwa, kisa sugar kisa salt kadan sai baking powder kadan shima sai kifara suya. aci da yaji ko miya.

  4. 4

    In andawo da markaden sai kisamu Dan nonon ki saka ki buga sai ki ajiyeshi ya tashi kimashi like 40 minutes xai tashi in yatashi sai kiduba in yana kwari

  5. 5

    Aci da yaji ko miya, bye

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Halima mohammed
rannar

Similar Recipes