Tuwon shinkafa da miyar lawashi/Ganyen Albasa

Fadimatu Ibrahim
Fadimatu Ibrahim @dvsquaredelight
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 hr
4 servings
  1. 2Farar Shinkafa Kofi
  2. Ruwa
  3. miyar Kuma
  4. lawashi
  5. tarugu da Albasa
  6. Nama
  7. Manja, Maggi, Curry, onga

Umarnin dafa abinci

1 hr
  1. 1

    Na dauraye tukunya nazuba ruwa kofi hudu zuwa biyar na daura kan wuta

  2. 2

    Na tsince shinkafa na nawanke ruwa Ya tafasa na zuba na motsa shi, na rage wuta

  3. 3

    Da ruwan Ya tsane Nazo na tuka na barshi Kadan na Kara tukawa na sauke na kwashe

  4. 4

    Miyar kuma Na sulala nama

    na wanke lawashi da kayan miyar na gyarasu na jajjaga tarugu da Albasa Kadan na yanka sauran Albasar a tsatssaye na ajiye

  5. 5

    Na daura tukunya a wuta nazuba Manja nasaka kayan miya da nama na Dan soya Sama sama sannan na kawo lawashin nawa da zuba na Dan hadesu nasaka Albasa

  6. 6

    Sannan na dauko ruwan sulale na zuba na Kara Maggi nazuba curry da onga na barshi Kadan Akan Wutar Kaman na Monticello biyar Haka sannan na sauke Sai serving

    Note: idan ruwan sulale Yayi Kadan zaki iya karawa kisa sinadarin dandano Kuma yanda yai miki

    Aci tuwo lafiya ku kasance kuma Cikin koshin lafiya 🙌🙏

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fadimatu Ibrahim
Fadimatu Ibrahim @dvsquaredelight
rannar
I love being in the kitchen and trying new recipes
Kara karantawa

Similar Recipes