Kayan aiki

  1. 1small whole chicken
  2. 1 cupflour
  3. 1 cupcorn flour
  4. 1teaspoun baking soda
  5. 1tablespoon garlic powder and ginger powder
  6. 1tablespoon curry and thyme
  7. 1tablespoon pepper
  8. 1tablespoon coriander powder
  9. 1tablespoon turmeric powder
  10. 2maggi
  11. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki samu kaza ki wanke ki yanka ta cikishi yadan kike gani a picture ki shafame lemu tsami

  2. 2

    Sana kisa curry, thyme, pepper, garlic powder, ginger powder, coriander powder, maggi ki shafe duka cikisa sai ki rufe ki barshi ma 2h

  3. 3

    Bayan 2h sai ki dawko flour da corn flour ki zuba a bowl kisa baking soda

  4. 4

    Sana kisa curry, thyme, maggi, pepper, garlic powder, ginger powder, turmeric powder, coriander powder ki dama da ruwa kada yayi kawri dewa kuma kada yayi ruwa sana sai ki dawko kaza kisa aciki

  5. 5

    Ki cakuda ko ina ya samu sai ki soya aciki oil in medium low heat please kada kisa wuta dewa inbahaka baze nuna ciki Sosa ba a hankali zaki barshi yata soyuwa har ya nuna

  6. 6

    Sai ki tsane shikena sai ci 😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes