Butternut Squash curry

Maman jaafar(khairan)
Maman jaafar(khairan) @jaafar

Wana miyar Squash ne bansa sunashi a hausa ba yawanci yan Indian kecisa, kana iya ci miyar hakana kamar soup ko kaci da bread ko shikafa , A kulu inaso gwada abici wani gari ko wani yare inde Halal ne to insha Allah baa barina a baya 😂

Butternut Squash curry

Wana miyar Squash ne bansa sunashi a hausa ba yawanci yan Indian kecisa, kana iya ci miyar hakana kamar soup ko kaci da bread ko shikafa , A kulu inaso gwada abici wani gari ko wani yare inde Halal ne to insha Allah baa barina a baya 😂

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1butternut Squash
  2. 1can coconut milk
  3. 1onion
  4. tatase and 1 attarugu peper 1
  5. garlic and 1 ginger 2
  6. Rosemary leaves (optional)
  7. Curry and cloves
  8. Turmeric powder
  9. Cinnamon powder
  10. Maggi
  11. Seasoning
  12. Green peas
  13. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere butternut Squash ki yanka kanana seki wanke ki ajiye gefe

  2. 2

    Ki dora oil kisa albasa, kanufari da rosemary leaves ki soya sama sama sana sekisa grated tatase, attarugu, ginger and garlic ki soya sama sama

  3. 3

    Sekisa Squash kisa ruwa kadan ki rufe ki barshi ya nuna ma 3mn seki zuba curry, turmeric powder, cinnamon powder, maggi, seasoning

  4. 4

    Sekisa green peas ki rufe ki barshi ya nuna har se Squash dinki yayi taushi seki zuba coconut milk ki barshi ya kara nuna ma 5mn seki sawke

  5. 5

    Ki yanka gayen kadan a kansa

  6. 6

    Naci nawa da shikafa da dan kifi kusa dashi😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

Similar Recipes