Stuffed dates

Khady’s kitchen @deezaarh____
Abun sai wanda ya gwada masu iya magana sukace wanda ya iya ya huta Gaskiya wannan abun akwai dadi
Stuffed dates
Abun sai wanda ya gwada masu iya magana sukace wanda ya iya ya huta Gaskiya wannan abun akwai dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Ki raba dates dinki biyu sai ki cire seed
- 2
Ki saka chocolate and coconut flakes
- 3
Then ki kada date din acikin malted chocolate then kisaka a refrigerator for 5mint
- 4
Ki dauko zaki iya decorating da whipped cream and coconut
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Pineapple and lemon juice
Dadi ba'a magana abun sai wanda ya gwada ALLAH kuwa🤤😋🤸🏻♀️ Mrs,jikan yari kitchen -
-
-
Meatpie
#fk hmmmmm wannan meatpie ba’a magana sai wanda ya gwada zai bani labari kawai hmmmmm hmmmm ummy-snacks nd more -
Plain vanilla cake
Yayi dadi sosai ga laushi baa magana sai wanda ya gwada shi zai bani lbr. Zeesag Kitchen -
Gashshen kifi dakayan lambu
#Gashi wannan gashi tayi sai kajarraba Wanda ya iya ya huta Mom Nash Kitchen -
-
-
-
Banana 🍌 water melon 🍉 & Mango 🥭 Smoothie 🤤
Hmmm baa maganr wannan smoothie’sSai wanda ya gwada 😋😘😉 Mum Aaareef’s Kitchen 👩🍳 -
-
Biskin shinkafa da miyan alayyafo
Sai Wanda ya gwada zai gane dadin wanna girkin Fatima muhammad Bello -
Cake mai kwakwa (coconut cake)
Wannan cake ne da ya sha bamban da duk sauran wasu cakes da kuka sani. Domin kuwa kina cin shi ne kai tsaye tamkar zallar kwakwa kike ci. Ga wani dandano da babu yanda za a misalta shi har sai idan an ci an ji yanda yake ne. Jiya wata customer ta zo tana so na mata cake. Na tambaye ta wanda take so sai ta ce ta bar ni da zabi. Kawai dai mai dadi sosai. Shi ne na shawarceta da cake mai kwakwa. Ta zo ta karba kuma ta kira ni tana ta godiya. Har ta ce ma za ta sake dawowa na mata irinsa. Wannan measurement din zai yi kimanin guda 40 zuwa 45. #team6cake Princess Amrah -
-
-
-
-
-
Jollof din taliya mai nikakken nama
#TALIYAIna matukar son taliya saboda dadin ta da sauki wajen sarrafawa gaskiya wannan taliyar tayi dadi sosai sai Wanda ya gwada ne zai tantance. Rahinerth Sheshe's Cuisine -
-
-
-
-
-
-
Cornflakes milkshake
Wannan hadin milkshake na cornflakes yanada matukar sauki kuma ga dadi, musamman wannan lokaci na zafi Samira Abubakar -
-
Chocolate Apple balls
Kiddies treats, thank you ayzah and thank you cookpad for the amazing online class with ayzah. My kiddies realltly enjoy it. Meenat Kitchen -
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/16840388
sharhai (2)