Hadaden dubulan Mai zigza

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan dubulan yayi Masha Allah

Hadaden dubulan Mai zigza

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan dubulan yayi Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

2hr
20 yawan abinchi
  1. Fulawa kilo biyu
  2. Baking powder chokali guda
  3. Mai Rabin cup dumin kwabi
  4. Mai litar guda darabi nasuya
  5. Ruwa daidai bukata
  6. Kwai biyu
  7. Gishiri chokali guda

Umarnin dafa abinci

2hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa

  2. 2

    Sannan kizuba fulawa amazubi kisa Mai da kwai da gishiri da baking powder kijuya

  3. 3

    Sannan ki yayyafa ruwa kita murzawa har yade jikinsa

  4. 4

    Sannan kirufe nawasu mintoci sannan ki mulmula

  5. 5

    Sannan kisa Mai teberi kisa katako kimurza yayi fadi ya yayi flat sannan kisa cittar Mai zigza kiyanaka

  6. 6

    Sannan ki nada

  7. 7

    Sannanki amai Wanda kika kunna wuta yayi zafi sannan kijuya

  8. 8

    Sai ki kwashe amataci

  9. 9

    Sannan kidafa sugar kilo guda inkinaso kayan kamshi kisa da lemon kidafa sugar daruwa kidinga sa dubulan din ki fiddawa kina jerawa Wani mazubi

  10. 10

    Allah ya Amintar da hannayenmu nagode Asha ruwa lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes