Kunu Aya Mai sweet potato 🍠 da dabino

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Wannan Kunu ayar gaskiya yayi ga kauri Masha Allah

Kunu Aya Mai sweet potato 🍠 da dabino

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Wannan Kunu ayar gaskiya yayi ga kauri Masha Allah

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
6_8 yawan abinchi
  1. Ni Kakkar Aya kufi biyu
  2. Madara lita guda
  3. Sugar kufi biyu
  4. 2Kimbar
  5. Citta2
  6. Karanfani8
  7. Star anise1
  8. Ruwa daidai bukata

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kihadesu ablander ki markada

  2. 2

    Sannan kitace ki sake markada ki tace

  3. 3

    Sannan kisa Madara taruwa kijuya

  4. 4

    Sannan kisa kankara ko kisa afrege sannan kisa amazubi ko jug

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes