Zabado na strawberry

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyaya

Zabado na strawberry

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyaya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30 mins
6 yawan abinchi
  1. Frozen Strawberry kilo guda
  2. Sugar kufi guda
  3. Creek yogurt guda
  4. Yogurt roba guda

Umarnin dafa abinci

30 mins
  1. 1

    Da farko Zaki tanadi wannan kayan Dana lissafa

  2. 2

    Sannan ki zubasu duka ablander ki markada

  3. 3

    Sannan ki juye ajug ko Wani mazubi

  4. 4

    Ko kisa kofi kiyi mashi kwaliyya da fresh strawberry kaman haka

  5. 5

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes