Strawberry da creamer

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyuya

Strawberry da creamer

Hum wannan ba Aba yaro Mai kyuya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
6 yawan abinchi
  1. Strawberrys Rabin kilo
  2. cupSugar Rabin
  3. cupMadara Rabin
  4. cupCreamer powder Rabin
  5. Ice cream inkina bukata

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Dafarko Zaki tanadi kayan Dana lussafa kaman haka

  2. 2

    Sannan ki yanka faraula kanana ki ajiyewaje guda

  3. 3

    Sannan ki kwaba creamer kinda suga da Madara da ruwa kadan ablander ko mixer kaman. Haka sannan ki juye amazubi

  4. 4

    Sannan kisa afrege na minti 5 sai ki Kara bugawa sannan ki dako cups dinki kizuba strawberry wadda kika yanka kana na

  5. 5

    Sannan kizuba creamer wadda kika kwafa

  6. 6

    Sannan kisa strawberry sannan kisa cream kaman haka

  7. 7

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode Asha lafiya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes