Cinnamon roll

ummu tareeq
ummu tareeq @UMTR

Hum ba Aba yaro Mai kyuya

Cinnamon roll

Hum ba Aba yaro Mai kyuya

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1:30mintuna
4_6 yawan abinc
  1. Fulawa gwangwani biyu
  2. Kwai guda biyu
  3. Yogurt kufi guda
  4. Butter cokali uk
  5. Yis chokali guda
  6. Sugar cokali shidda
  7. Cinnamon powd chokali biyu manya
  8. Gishiri kadan
  9. Flavor Wanda kikeso
  10. Ruwa dai dai bukata

Umarnin dafa abinci

1:30mintuna
  1. 1

    Dafarko Zaki kwaba kwaba yis dinki acikin kofi

  2. 2

    Sannan ki dako fulawa kisa acikin kwanon kwabinki kisa sugar cokali hudu kisa buttar chokali biyu da gishiri kisa yogot

  3. 3

    Sannan kisa yis kijuya zakiyi kwabin kaman na bread,kibukashi sosai sannan ki rufe yatashi

  4. 4

    Sannaki samu Wani roba kisa cinnamon powder dinki da sugar chokali biyu dagishiri kadan ki juya su hade jikinsu sannan ki narka butter ki kwaba ki ajiye waje guda

  5. 5

    Sannan kishefeshi da wannan cinnamon din da kika kwaba ki shefeshi dashi sai kifara nadewa

  6. 6

    Sannan kijera cinnamon rolls dinki kirufeshi nawasu mintonci yakara tashi Dama kin kunna oven din yayi minti gama

  7. 7

    Sannan ki rage wutar kigasa naminty shabiya r ko kasa da haka

  8. 8

    Sannan kiduba kiga idan kwabinki yatashi ki dakoshi ki samu waje Mai fadi kisa katakon dakike murza fulawa kimurza yayi fadi

  9. 9

    Kina nadewa kina dai daitawa har ki gama sannan kisa wuka kiyanka sannan kishafe kwanon da kike sawa aoven da butter

  10. 10

    Idan yayi zakijiyafara kamshi sai kiduba sannan ki fidda aci lafiya

  11. 11

    Allah ya amintar da hannayenmu nagode

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
ummu tareeq
rannar
Agaskiya inason girki ,girki yayi kunsanfa akwai mata akwai muna .............😂😂💃Ina amfani kwaliyya ciki Bai cikaba ,😂😂😂
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes